Freezer wani buld-in app ne da yake zuwa a waya wanda idan ka saka app a ciki bazai yi aiki,shan data,ko misbehaving ba harsai ka fitar dashi daga ciki.

Sannan baza ka ganshi a menu/desktop ba saika fito dashi

Wasu wayoyin suna zuwa dashi wasu basa zuwa dashi.


Muhimmancinsa shine idan ka sayi data bata da yawa kuma kana tinanin wasu app É—in zasu shanye datar kafin kayi uzurinka da ita zaka iya jefa kowane a freezer kabar wanda zakayi aiki dashi a waje.

Kamar whatsApp idan ka buÉ—e data messages É—in groups zai  causing na data consumption.