Airdrop Confirmed:


Wannan wata babbar damace da zakasamu kyautar Islamic Digital Coin Kyauta acikin wallet dinka cikin sauki wanda darajarshi takai Euro guda 100 (Amma bata fara fita ba). Abinda yaja hankalina sunce zasu bayar ne ga mutanen farko-farko ne. Idan da rabo za'a iya dacewa. Amma gaskiya Interface ɗinsu ya burgeni. 


1. Dafarko kaje Play store kayi searching ISLAMIC DIGITAL COIN zaka ganshi yafito saikayi download. 


2. Sai kayi SIGN UP zasu turamaka da otp ta email naka saikaje kayi confirm daganan zaka shiga receive na Coin acikin wallet din na Islamic Digital Coin. 









3. Saikaje Telegram kayi Searching "ISLAMIC DIGITAL COIN" group ɗin zai kawo saikayi Join daganan saikayi paste na wannan address ɗin da kayi copy In shaa Allahu cikin Ę“an mintuna zasu turamaka shi.